*SIRRIN RIKE MIJI* gyaran jiki ? gyaran fata ?
By sirrin rike miji
●★ *GUDUMUWAR AMARYA GOBE KI GYARA* ●★Ki kasance Mai gyaran jiki Kafin shiga gidan mijinki.Writing.... sirrin rike miji☏ 2348037538596?www.sirinrikemiji.com*DOMIN MASU SHIRIN AURE GOBE**_▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒▒_**_❀ HADIN NI'IMA ❀_*_aya__dabino__mazarkwaila__hakin daka__madara ko nono mai kyau_*YANDA AKE YI ZAKI*sami ayarki ki tsinceta tas sannan ki wanke ki shanya, idanta bushe saiki zuba a turmi ki dakata lukwi, ki na dakawa kinatankadewa da rariya mailaushi, sanya amarya kuka sai ki daka dabinonki da cukwida mazar kwaila dahakin daka lukwi ki hada da dakakkiyar ayarki guri guda, kisami mazubi naro...